profile-bg
avatar

Nasir H.
1

VOM MEDIA, Last online: 1 month ago

Contact Info

  • City:
    Keffi
A ranar 24 ga watan Agusta ne ƴan bindiga suka abka makarantar sojoji ta NDA da ke Kaduna inda suka kashe sojoji biyu kuma suka sace ɗaya.

Rundunar sojin Najeriya ta sanar da rahoton cewa ta ceto Manjo Datong, sojan da ƴan bindiga suka sace a kwanakin baya a harin da suka kai kwalejin koyon aikin soja ta NDA da ke Kaduna

https://vomnews24.com/

Experience

  • Joined APSense.com
    Sep 2021
Testimonials
View All